SANDA

Kun taɓa ganin yadda ake sanar da lokacin buɗe-baki a Qatar?Bisa al’ada, Jami’an tsaron ƙasar ke harba majaujawa sama domin sanar da jama’a cewa rana ta faɗi kuma lokacin shan ruwa ya yi.Waɗansu ƙasashen Larabawa na yin irin wannan al’ada ta Qatar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button